Hausa Songs
Maryam A Sadik – Sakamako
Maryam A Sadik – Sakamako Mp3 Download
Maryam A Sadik ta saki wata sabuwar wakarta mai suna “Sakamako” itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinta mai suna “A Shekarar Nan Ep” na wannan shekarar ta 2024.