Hausa Songs
BASH A ADAM – Numfashi Na
BASH A ADAM – Numfashi Na Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan na Hausa wato Bash A Adam ya saki wata sabuwar wakarsa ta soyayya mai suna “Numfashi Na,” itama wannan waka ta yi dadi saima idan kun saurareta.