Hausa Songs
Maryam A Sadik – Bazan Barkaba
Maryam A Sadik – Bazan Barkaba Mp3 Download
Maryam A Sadik ta saki wata sabuwar wakarta mai suna “Bazan Barkaba” itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinta mai suna “A Shekarar Nan Ep” na wannan shekarar ta 2024.