Education

Yadda Ake Duba NECO Results 2024

Kamar yanda kuka sani duk lokacin da aka saki sakamakon jarrabawar NECO yara da dama suna shan wahala wajen duba sakamakon jarrabawar su wasu ma basusan tayaya ake dubawa ba.

Ganin yanda yara suke shan wahala HausaDrop tace bari ta yi rubutu akan yanda ake duba sakamakon jarrabawar NECO yanda kowa zai fahimci yanda abun yake.

Amma kafin nan dolene sai kana da NECO Token sannan zaka iya duba wannan sakamakon jarrabawar NECO na 2024.

Yadda Ake Duba Jarrabawar NECO 2024

Hanyoyin da akebi wajen duba sakomakon jarrabawar NECO 2024:

  • Zaka shiga cikin NECO Results Portal shine kamar haka results.neco.gov.ng
  • Examination Year shine saika saka shekarar da kayi jarrbawar taka 2024
  • Examination Type shine saika saka SSCE Internal (June/July)
  • Token shine saika saka Token Number din daka siya
  • Registration Number shine saika Reg Number dinka ta NECO
  • Sai kuma kadanna “Check Result” shine sakamakon jarrabawar zai bude

DUK WANDA YAKE DA TAMBAYA, YANA DA DAMAR DA ZAI IYA AJIYE MANA A COMMENT SECTION DAKE KASA MUKU ZAMU AMSA ME INSHA ALLAH.

Muna godiya da karatan wannan rubutu namu. Idan har kun ji dadinsa zaku iya turawa yan uwa da abokan arziki domin suma su amfana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button