Hausa Hip Hop

Usman Bee – SO Ft. Mr442

Usman Bee – SO Ft. Mr442 Mp3 Download

Matashin mawakin nan wato Usman Bee ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “SO” tare fitaccen mawakin nan wato Mr442 itama tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Let’s End This Ep,‘ na wannan shekarar ta 2024.

Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudanna DOWNLOAD MP3 dake kasa domin sauke ta acikin wayarku ta ANDROID cikin sauki kuma kyauta.

DOWNLOAD MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button