Hausa Hip Hop
Usman Bee – GHANA Ft. Ermboii
Usman Bee – GHANA Ft. Ermboii Mp3 Download
Matashin mawakin nan wato Usman Bee ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “GHANA” tare fitaccen mawakin nan wato Ermboii itama tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Let’s End This Ep,‘ na wannan shekarar ta 2024.
Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudanna DOWNLOAD MP3 dake kasa domin sauke ta acikin wayarku ta ANDROID cikin sauki kuma kyauta.