Hausa Songs

Umar M Shareef – Ruwan Ido

Umar M Shareef – Ruwan Ido Mp3 Download

Fitaccen mawakin nan wato Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakarsa ta soyayya mai suna “Ruwan Ido,” a wannan shekara ta 2024 itama wannan waka tayi matukar dadi saima idan kun saurareta.

Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudanna DOWNLOAD MP3 dake kasa domin sauke ta acikin wayarku ta ANDROID cikin sauki kuma kyauta.

DOWNLOAD MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button