Labaran Hausa

Tsaf Zan Iya Auren Mace Mai Cutar (HIV) – Pharm Musa A Bello Zaria

Fitaccen wani matashi mai suna Pharm Musa A Bello Zaria wanda yake akafar sada ta zumunta ta Facebook ya rubuta cewa wallahi Tsaf Zan iya auren mace mai cuta mai karya garkuwar jiki (HIV). Saboda na san mene ne cutar kuma nasan iyakan tasirin ta a rayuwar mutum. In dai mai shi nashan magani babu wani abin damuwa.

Dan Allah jama’a ku saki jiki da masu wannan laluran ku daina tsangwamar su. Stigmatis@tion is not good.

Wallahi billahil azim gara HIV sau Million akan Canc£r, Chronic Diabetes, Kidney Failure, Liver Failure da sauransu.

Shin za ku iya kuma?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button