Labaran Hausa
Sai Anyi Marke Ake Bawa Ƴan Matan Nan iPhone 16 Pro Max – G Fresh
Tun bayan fitowar iPhone 16 Pro Max ganin yanda wayar take da tsada sai kuma aka ga mafi yawancin masu siyan wayar yan mata ne. Hakan yasa kafafan sada zumunta kusan kullum maganar ake saboda wai bai kamata ace yan mata suna siya ba, saboda basa wata sana’ar da za’ace zasu samu kudin da zasu iya siyan wannan wayar.
Ganin yanda ake ta maganar sai fitaccen dan TikTok din nan wato G Fresh ya fito mafi yawancin yan matan nan na yanzu bawai da kudin su suke siya ba domin kuwa marke ne kawai zai iya sawa abasu wannan kudin.