Labaran Hausa
Muna shiga Hotel kawai naga G Fresh ya kai min cacima – Murja Ibrahim Kunya
Jiya ne G Fresh Alameen ya je Abuja inda suka haɗu da Murja Ibrahim Kunya daga nan ne bayan haɗuwar su kawai suka huce Hotel a cewar Yagamen shigar su keda wuya kawai sai wai G Fresh Alameen ya kaimata cacima wanda yanxu haka zaku iya kallon bidiyon.