Hausa Songs
Maryam A Sadik – Tarkon So
Maryam A Sadik – Tarkon So Mp3 Download
Maryam A Sadik ta saki wata sabuwar wakarta mai suna “Tarkon So” itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinta mai suna “A Shekarar Nan Ep” na wannan shekarar ta 2024.