Kannywood
Kyawawan Jaruman Kannywood (10) Mata Da Suke Da Kyau 2024
Kamar yanda kuka sani duk shekara ana fitar da wasu daga cikin matan masana’antar kannywood da suke da kyau. wanda a yanzu ma ankara zabo wasu daga cikin su kamar yanda aka saba.
Amma abinda mukeso kusani shine wannan zabin ra’ayin HausaDrop ne kuma zaku iya bamu ra’ayoyinku akan wadanda suka cancanta a zaba.
Ga sunayen wadannan kyawawan jaruman kannywood mata da kuma hotunan su wanda sune kamar haka:
Rahama Sadau
Hadiza Gabon
Nafisa Abdullahi
Maryam Booth
Fati Washa
Fatima Usman Kinal
Maryam Yahaya
Amal Umar
Fiddausi Yahaya
Zarah Aliyu
Kuma zaku rubuta mana zabin ku a comment section.