Kannywood
Jerin Mawaƙan Kannywood 10 Da Suka Fi Iya Waƙoƙin Soyayya Masu Daɗi
Kamar yanda kuka sani kowacce shekara ana samun wasu daga cikin mawaƙan kannywood da suka yi waƙoƙin soyayya masu daɗi. shiyasa a wannan shekara 2024 muka yadace mukara jero muku mawaƙan kannywood 10 da suka fi iya waƙoƙin soyayya masu daɗi.
Ganin yanda mutane suke mararin sanin wane mawakine zaizo a farko wannan yasa HausaDrop tace bari ta yi rubutu akan haka da kuma lalubo wane mawakine yafi cancanta yazo ana farko wanda sune kamar haka:-
- Umar M Shareef
- Auta MG Boy
- Hamisu Breaker
- Abdul D One
- Ali Jita
- Salim Smart
- Auta Waziri
- Sadiq Saleh
- Isah Ayagi
- Danmusa New Prince