Labaran Hausa

Har yanzu ba na dafawa mijina abinci saboda ba wajibi bane a musulunci – Hajiya Layla Ali Othman

Cikin hirar da gidan television na Tubless Media Concept yayi da Hajiya Layla Ali Othman ansamu wata magana da ta jawo cecekuce acikin kafafen sada zumunta inda take cewa “Har yanzu ba na dafawa mijina abinci saboda ba wajibi bane a musulunci,” wanda yanzu haka zaku iya kallon cikakken bidiyon daga kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button